rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nicaragua

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Daniel Ortega na kan hanyar sake lashe zaben kasar

media
Daniel Ortega,Shugaban kasar Nicaragua REUTERS/Oswaldo Rivas

A yau lahadi yan kasar Nicaragua za su jeffa kuri’ar zaben Shugaban kasa, zaben da ake sa ran Daniel Ortega shugaban kasar mai ci zai lashewa.
Ortega na kokarin ganin ya sake samu wanni sabon wa’adi na uku na shekaru biyar a kujerar shugabancin kasar ta Nicaragua.
 


Shugaba Ortega na a matsayin mutumen da ya taka gaggarumar rawa wajen samar da inci kan kasar tareda kasancewa cikin mayyakan sukuru dake dauke da makamai a lokacin.
An dai zabe shi a matsayin Shugaban kasar a shekarar ta 1980, mutumen da tun bayan sake zabin sa a shekara ta 2006 aka daina gani sa a baine jama’ inda wasu rahotani ke nuni cewa ba shi da isasar lafiya.
Ya na jagorantar kasar da matar sa wacce ke rike da mukamin mataimakiyyar Shugaban kasa.
Yayinda ya’an su ke rike da muhiman mukamai ta fuskar Diflomasiya Nicaragua.