rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Ecuador Kungiyar kasuwancin Arewacin Amurka

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mutane 19 sun mutu a hatsarin mota a kasar Ecuador

media
Shugaban Ecuador Rafael Correa Reuters

Mutane akalla 19 aka sanar da mutuwarsu sakamakon wani mummunar hatsarin mota a kudu maso yammacin kasar Ecuador.
 


Majiyoyin samun labarai na cewa motoci biyu suka yi karo gaba-da-gaba inda wasu mutanen 17 suka jikkata.

Daya daga cikin motocin na dauke da fasinjoji ne yayin da daya babu fasinja a ciki.

Hadduran motoci na daga cikin haddura dake kashe mutane a kasar Ecuador.