Mu Zagaya Duniya
Kasashen Turai za su yaki masu fataucin 'Yan ci-rani a Libya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:19
A cikin Shirin za a ji cewa Shugabannin kasashen kungiyar Tarayyar Turai sun yi taron su a Malta inda suka duba matakan dakile kwararar 'yan ci-rani daga Afrika. Shirin kuma ya diba taron Tarayyar Africa a Addis Ababa na kasar Habasha.