Isa ga babban shafi
Amurka-Japan

Trump ya samu ganawa da Shinzo na kasar Japan

Donald Trump Shugaban Amurka ya gana da Firaministan Japan Shinzo Abbe da ya kai ziyara kasar.Shugabanin biyu sun tattaunawa kan batutuwa da suka shafi dangantaka tsakanin kasashen biyu. 

Shugaba Donald Trump da Shinzo Abe na  Japan a Amurka
Shugaba Donald Trump da Shinzo Abe na Japan a Amurka
Talla

A daya wajen Donald Trump ya sake jaddada matsayin Amurka na ganin an cimma daidaito ta fuskar tattalin arziki inda ya bayyana cewa halakar Amurka da Japan ta danganta akasari wajen masana‘antar kera motoci wanda kuma hakan ke samar da kudadden shiga tareda magance rashin ayyukan yi a Amurka na kusan dubu 840.000.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.