rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Poland Tarayyar Turai

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gida mai hawan biyu na rushe a kasar Poland har mutane 6 sun mutu

media
Masu Zanga zangar da aka taba gudanarwa a tsakiyar Poland wasu shekaru can baya. rfi

Mutane shida ne suka gamu da ajalinsu a kasar Poland sakamakon faduwar wani bene mai hawa biyu a yammacin kasar.
 


Cikin mamatan akwai yara kanana guda biyu.

Majiyoyin samun labarai na cewa tsautsayin ya auku ne sakamakon fashewar ukunyan iskar gas.

Akwai wasu mutanen biyar da suka sami raunuka.

Ministan Harkokin cikin gida na kasar Mariusz Blaszczak ya shaidawa manema labarai cewa babu sauna mutane da ginin ya rufe a kasa