Isa ga babban shafi
Amurka-Philippine

Shugaban Amurka ya Gayyaci Takwaransa na Philippines

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya mika goron gayyata ga takwaransa na kasar Phillippines don ya je Amurka su yi magana gaba da gaba, bayan sun tattauna ta wayan talho gameda barazanar kasar Korea ta Arewa dake ayyukan Nukiliya.

Shugaban Philippines tare da Shugaban Amurka
Shugaban Philippines tare da Shugaban Amurka Reuters
Talla

Shugabannin kasashen biyu sun tattauna yakin da shugaban Philippines ke yi da masu fataucin miyagun kwayoyi, inda ba sani ba sabo kashe masu wannan sana’a kawai shugaban ke yi.

Majiyoyi na cewa shugaban Amurka Donald  Trump ya ji dadin tattaunawan da yayi da shugaban Philippines Rodrigo Duterte har ya nemi takwaran na sa da ya kai ziyara Amurka.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.