Isa ga babban shafi
Indonesia

An sake kama fursunoni da suka tsere daga gidan yarin Indonesia

Jami'an tsaro a kasar Indonesia sun yi katarin kama yawancin fursunoni da suka tsere daga gidan yarin kasar mai cunkoso dake tsubirin Sumatra.

Hoton Jamian tsaro dake gadin ShugabaJoko Widodo a wani buki.
Hoton Jamian tsaro dake gadin ShugabaJoko Widodo a wani buki. REUTERS/Bobby Yip
Talla

Fursunoni 200 suka tsere daga gidan yarin dake birnin Pekambura a lokacin da aka fito da su don yin sallar Juma'a a jiya.

Ya zuwa yau Asabar an sami kamo akalla fursunoni 171 kamar yadda kakakin Rundunar ‘yan sanda Guntur Aryo Tejo ya sanar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.