Isa ga babban shafi
Amurka

Hukumar FBI na fuskantar barazana

Wani tsohon shugaban Hukumar Leken asirin Amurka ta FBI, James Clapper ya bayyana cewar hukumar tasu na fuskantar babbar barazana daga shugaba Donald Trump bayan korar James Comey a matsayin jagoran ta.

Shugaban Amurka Donald Trump tareda tsohon Shugaban FBI James Comey
Shugaban Amurka Donald Trump tareda tsohon Shugaban FBI James Comey REUTERS/Jim Lo Scalzo/Pool, Gary Cameron/File Photo
Talla

Clapper ya ce abin takaici ne yadda Trump ya kori Darakta Comey ba tare da barin sa ya kamala bincike kan zargin da ake yiwa Rasha na sanya hannu wajen zaben shugaban kasar da akayi ba.

Yayin da Trump ke shirin nada wanda zai maye gurbin Comey, Yan Majalisu daga bangaren Republican da Democrat sun gargadi shugaban ya kaucewa nada dan siyasa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.