Isa ga babban shafi
Venezuela

Zanga-zangar nuna goyan baya ga Shugaba Nicolas Maduro

A kasar Venezuela masu goyan bayan Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro sun gudanar da zanga-zangar nuna goyan baya ga Shugaban kasar da ke fuskantar bore daga wani gungun yan kasar dake adawa da matakin sa na kokarin kawo gyara ga kudin tsarin mulkin kasar.

Masu goyan bayan Shugaba Nicolas Maduro
Masu goyan bayan Shugaba Nicolas Maduro REUTERS/Marco Bello
Talla

Masu goyan bayan Shugaba Maduro sun bukaci babban alkali da suke kalo a matsayin mai hana ruwa gudu ga hukunri Shugaban kasar da ya yi murabis daga matsayin na sa.

Shugaban kasar Nicolas Maduro ya tsaya kai da fata cewa zai kira Majalisa ta musama da zata maida hankali wajen kaddamar da sabon kudin tsarin mulkin kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.