rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Jamus Mexico Tarayyar Turai Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Angela Merkel ta gana da Shugaban Mexico

media
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel

Waziriyar Jamus Angela Merkel ta kaddamar da wata ziyarar kwanuki biyu zuwa kasar Mexico, inda zata yi amfani da wannan dama domin sake duba yanayin dangantaka huldar Diflomasiya tsakani Mexico da Jamus ,a wani bangaren Shugabanin biyu za su ambato batun zirga-zirga  tsakanin Mexico da Turai .


Angela Merkel ta bayyana kasar Mexicoa matsayin kasaa daya daga cikin Kasashen da Turai keda daddadiyar hulda ta fuskar kasuwanci, waziriyar Jamus ta jaddada cewa sake dubba yanayi tareda bulo da sabbin dabaru za su taimakawa kasashen yankin a lokacin da take jawabi gaban Shugaban kasar Enrique Peña Nieto.