rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Brazil Tattalin Arziki

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Shugaban Brazil ya samu nasara a zaman kotu

media
Shugaban kasar Brazil Michel Temer

Shugaban Brasil Michel Temer ya tsallaka rijaya da baya a binciken badakala da ake zargin sa dangane da zaben shekara ta 2014.


A zaman kotu na jiya juma’a alkalan sun amince da soke tuhumar da ake yiwa Shugaban kasar, an dai share kwanuki hudu alkalan kotu na tafka muhawara kafin daga bisali su je ka kada kuri’a, wata hanyar baiwa alkalan kotu damar bayyana ra’ayyin su na ci gaba da sauraren karar ko kuma soke yi haka.
Ma su rijaye sun bukaci a soke tuhumar da ake yiwa Michel Temer Shugaban kasar.