rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Saudiya Lafiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

An kara Farashin Taba Sigari A Kasar Saudiya

media
Sarki Salman bin Abdulaziz Al-Saud REUTERS/Toru Hanai

A kasar Saudiya farashin taba sigari ya nunka har sau biyu tun daga yau Lahadi, karkashin wani sabon tsarin karban kudaden haraji da aka fara aiwatarwa domin taimakawa kasar cike gibin kudaden shiga.


Faduwar darajar man fetur a kasuwannin duniya ya sa Hukumomin kasar daukan wannan mataki.

Bayaga kara farashin taba sigari da  aka nunka farashin sau biyu, sauran abubuwan da aka kara farashin su sun hada da su lemon kwalba daban daban.