rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Iran Saudiya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Iran ta Fusata da Kasar Saudiya

media
Ministan waje na kasar Saudiya Saud al-Faisal REUTERS/Faisal Al Nasser

Kasar Iran ta fusata da Hukumomin kasar Saudiyya saboda zargin wai wani mai gadin gaban tekun kasar Saudiya ya bindige wani masunci dan kasar Iran har lahira yau Asabar.


Wata sanarwa da sa hannun shugaban kulada kan iyakokin kasar Iran Majid Aghababaie wasu jiragen ruwan kamun kifi ne na Iraniyawa su biyu suke shawagi  har igiyar ruwa ya kwashe su zuwa yankin Saudiya kuma nan take masu gadin gaban ruwan na Saudiya suka bude wuta da kashe mutun daya.