Isa ga babban shafi
China

An samu zabtarewar kasa a China

Kimanin mutane 141 suka bata sakamakon zabtarewar kasa da aka samu a kasar China da ya yi sanadiyar birne gidaje sama da 40 tare a wani gari dake lardin Sichuan a kudu maso yammacin kasar.

Wasu da aka ceto a zabtarewar kasa
Wasu da aka ceto a zabtarewar kasa (Photo: Reuters)
Talla

Al’amarin ya shafi yankin Sichaun, inda rahotanni suka ce zabtarewar ta janyo rusa gidaje da dama.

Masu aikin agaji da dama ne  aka tura domin ceto wadanda hadarin ya ritsa da su. Amma ruwan sama na kawo tsaiku ga aikin kamar yadda Kamfanin dillacin labaran China Xinhua ya ruwaito.

Ma’aikatar kula da filaye ta danganta matsalar da rashin ajiye kasar da ake gini ta hanyar da ya dace.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.