Isa ga babban shafi
Amurka-Argentina

A siyasance za a magance matsalar Venezuela

Shugaban kasar Argentina Mauricio Macri ya sheidawa mataimakin shugaban Amurka Mike Pence cewar basa goyan bayan kai hari Venezuela domin magance rikicin siyasar kasar.

Maurício Macri Shugaban kasar Argentina
Maurício Macri Shugaban kasar Argentina @Presidencia de la nación Argentina
Talla

Mauricio Macri ya bayyana haka ne a lokacin da ya gana da Pence wanda ke ziyarar wasu kasashen dake yankin, shugaba Macri yace ta hanyar siyasa ne kawai za’a magance rikicin na Venezuela.

Argentina itace kasa ta baya bayan nan da ta fito karara ta bayyana adawar ta da yunkurin na shugaba Donald Trump na daukar matakin soji kan Venezuela.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.