Isa ga babban shafi
Saudiyya

Sama da mahajjata milyan daya da dubu 400 sun isa Saudiyya

Gwamnatin Saudiyya ta ce kawo yanzu maniyata aikin Hajjin bana miliyan daya da dubu 400 ne suka isa kasar domin sauke farali cikinsu har da ‘yan kasar Iran da suka kaurace wa Hajjin bara.

Dakin Qaaba a garin Makka
Dakin Qaaba a garin Makka IMA
Talla

Akalla Musulmin duniya miliyan biyu ake sa-ran za su sauke faralin a bana, wanda ya ke daya daga cikin shikashikan addinin Islama da ake bukatar Musulmi ya yi sau daya a rayuwarsa.

Ranar alhamis ake sa-ran yin hawan Arfa, yayin da kasashen duniya za su gudanar da bukukuwan babbar Sallah washe gari ranar juma’a.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.