Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Adamu Tanko kan tsananin yunwar da duniya ke fuskanta bayan shafe sama da shekaru 10 cikin wadata

Wallafawa ranar:

Tashe-tashen hankula, yake-yake da ma gurbacewar yanayin da duniya ke fuskanta a halin yanzu na daga cikin manyan dalilan da a lokaci guda suka haifar da karuwar yunwar da duniya ke fama da ita a 2016, a cewar wani rahoton majalisar dinkin duniya. MDD ta ce hakan dai na zuwa ne a dai-dai lokacin da duniyar ta shafe shekaru 10 a cikin wadatar cimaka. Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Farfesa Adamu Tanko masani yanayin kasa a jamiár Bayaro da ke kano a tarayyar Najeriya, ga kuma abinda yake cewa.

Galibi karuwar yunwar baya rasa nasaba da tashe-tashen hankulan da kasashen duniya da dama ke fuskanta a halin yanzu, inji rahoton na MDD.
Galibi karuwar yunwar baya rasa nasaba da tashe-tashen hankulan da kasashen duniya da dama ke fuskanta a halin yanzu, inji rahoton na MDD. REUTERS/Siegfried Modola
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.