Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Elharun Muhammad: Matsayin Trump kan yarjejeniyar nukiliyar Iran

Wallafawa ranar:

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana yarjejeniyar nukiliyar Iran a matsayin abin kunya ga asa kamar Amurka. Trump ya bayyana haka ne, yayinda yake jawabi a gaban taron zauren majalisar dinkin duniya kashi na 72. Shi kuwa shugaban Faransa Emmanuel Macron cewa yayi rashin hankali ne a ce ba za'ayi aiki da yarjejeniyar ba, wadda ta taimaka wajen shawo kan Iran wajen dakatar da shirinta na mallakar makamin nukiliya. Kan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Elharun Muhammad na sashin nazarin kimiyyar siyasa na kwalejin tarayya ta jihar Kaduna.

Shugaban Amurka Donald Trump a lokacin da ya ke jawabi a taron zauren majalisar dinkin duniya kashi na 72.
Shugaban Amurka Donald Trump a lokacin da ya ke jawabi a taron zauren majalisar dinkin duniya kashi na 72. REUTERS/Lucas Jackson
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.