Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare dangane da barazanar shugaban Amurka Donald Trump ga Koriya ta arewa kan batun gwajin makamin Nukiliya
Wallafawa ranar:
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na yau Alhamis tare da Abdullahi Isah ya baku damar tofa albarkacin bakinku dangane da barazanar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi ga takwaransa na Koriya ta Arewa a zauren majalisar dinkin duniya kan gwajin makamin Nukiliyar da yake ci gaba da yi, in da yayi ikirarin murkushe kasar.
Talla
Ra'ayoyin masu saurare dangane da barazanar shugaban Amurka Donald Trump ga Koriya ta arewa kan batun gwajin makamin Nukiliya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu