Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Garba Suleiman Krako Saminaka kan soke katin izinin 'dan kasa na Amurka

Wallafawa ranar:

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya bayyana yunkurin soke shirin izinin zaman Amurka na Green Card da ke bai wa 'yan kasashen duniya damar zama a Amurka da gudanar da aiki. Hakan na faruwa ne sakamakon harin da wani dan kasar Uzbekistan Saifullo Saipov ya kai, wanda ya hallaka mutane 8 da kuma raunana wasu da dama. Shugaba Trump ya ce zai hada kai da Majalisa wajen ganin an soke wannan shiri domin kare Amurkawa. Dangane da wannan yunkuri da kuma illar da zai yi wa 'yan kasashen duniya wajen dakile irin wannan dama, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alh Garba Suleiman Krako Saminaka, mazaunin Amurka.

Shugaba Donald Trump ya sha bullo da dokokin kayyade shigar baki zuwa Amurka
Shugaba Donald Trump ya sha bullo da dokokin kayyade shigar baki zuwa Amurka REUTERS/Kevin Lamarque
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.