Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattaunawa kan janyewar Amurka daga yarjejeniyar Baki

Wallafawa ranar:

Tattaunawa da Ra'ayoyin masu saurare kan janyewar Amurka daga yarjejeniyar tinkarar matsalar ‘yan gudun hijira da ‘yan cirani ta Majalisar Dinkin Duniya. A bara ne kasashe 193, mambobi a Majalisar Dinkin Duniya suka amince da wannan yarjejeniya a birnin New York.

Bakin-haure da ke kwarara Turai
Bakin-haure da ke kwarara Turai REUTERS/Zoubeir Souissi TPX IMAGES OF THE DAY
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.