Falesdinu
Taron kwamitin sulhu kan matakin Donald Trump
A yau ne Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai gudanar da taron gaggawa domin tattauna matsayin shugaba Donald Trump wanda hakan zai kawo koma baya ga kokarin samar da zaman lafiya a gabas ta tsakiya.
Wallafawa ranar:
Talla
Kasashe 8 da suka hada da Bolivia da Birtaniya da Faransa da Italia da Senegal da Sweden da Uruguay suka bukaci gudanar da taron.
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yayi Allah wadai da matakin inda yake cewa ta hanyar tattaunawa ne kawai za’a warware matsalar Israila da Falasdinu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu