rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Majalisar Dinkin Duniya

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Rahoto kan ranar masoya ta duniya

media
Miliyoyin masoya a sassan duniya daban-daban kan yi amfani da ranar ta kowacce 14 ga watan Fabarairu don nuna kauna ga abokanan rayuwarsu ta hanyar mika kyautuka da sauran muhimman bazata a fagen soyayya. DR

Ranar 14 ga ko wanne watan Fabrairu na kasance wa ranar masoya a Duniya, dabi’ar da ta samo asali a karni na 18 daga Turai, wadda kuma ake ci gaba da gudanar da bikinta a sassa daban–daban na Duniyar nan. Abdoulaye Issa da ke Lome babban birnin Togo, ya duba mana yadda bikin ya gudana a cikin rahoton da ya aiko mana.


Rahoto kan ranar masoya ta duniya 14/02/2018 - Daga Abdoulaye Issa Saurare