Isa ga babban shafi
Mexico

An sami girgizan kasa a Mexico city

An sami girgizan kasa a kudanci da tsakiyar kasar Mexico inda ta jijjiga gidaje, amma  bayanai na nuna  babu  rasa rayuka ya zuwa yanzu.

Barnar da girgizan kasa ta yi a watan Satumba   na shekara ta 2017.
Barnar da girgizan kasa ta yi a watan Satumba na shekara ta 2017. rfi
Talla

Masana sun bayyana cewa girgizan kasar ta kai karfin maki 7.2 a maauninta

Mutane da dama sun kidime sakamakon girgizan kasar saboda fargaban kada a sake samun barnar da aka samu a watan Satumba na bara, a lokacin da girgizan kasar ta rusa gidaje da yawa da aka yi hasarar rayukan mutane 465.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.