Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Cikakken rahoto kan sakin 'yan matan Dapchi da mayakan Boko Haram suka yi

Wallafawa ranar:

Shirin "Mu Zagaya Duniya" na wannan makon, kamar yadda aka saba ya yi bitar wasu daga cikin manyan labarun da suka faru ne a duniya. Daga cikin manyan batutuwan da shirin ya yi waiwaye akai, akwai labarin da ya dauki hankalin kasashen duniya, na yadda mayakan Boko Haram suka sako daliban makarantar sakandaren Dapchi da suka sace a watan Fabarairu da ya gabata.

Daliban makarantar sakandaren Dapchi, da mayakan Boko Haram suka sako.
Daliban makarantar sakandaren Dapchi, da mayakan Boko Haram suka sako. REUTERS/Afolabi Sotunde
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.