Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin gasar Europa

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon ya yi gamsasshen bayani akan tarihin gasar kwallon kafar nahiyar turai ta Europa da kuma yawan kungiyoyin da suke buga ta. Zalika shirin ya amsa tambayoyin da suka shafi tarihi na Sarauta a kasar Hausa da kuma kan sha'anin Diflomasiyya tsakanin manyan kasashen duniya.

Dan wasan Manchester United Paul Pogba yayin murnar lashe kofin gasar Europa bayan lallasa kungiyar Ajax a wasan karshe da ya gudana a kasar Sweden, a kakar wasa ta 2017.
Dan wasan Manchester United Paul Pogba yayin murnar lashe kofin gasar Europa bayan lallasa kungiyar Ajax a wasan karshe da ya gudana a kasar Sweden, a kakar wasa ta 2017. Reuters / Michael Dalder Livepic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.