Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bishop Kaigama kan bikin Easter

Wallafawa ranar:

Yau ne Kiristocin duniya ke kammala bikin Easter wanda aka fara daga ranar juma’ar da ta gabata da suka bayyana a matsayin ranar da aka gicciye Yesu Al-Masihu, kana kuma ya tashi bayan kwanaki biyu zuwa sama. Muhammad Tasiu Zakari ya tattauna da Arch. Bishop Ignatius Kaigama, shugaban mabiya darikar katolika a Najeriya kan wannan bikin.

Masu mabiya darikar Katolika na daukan hotunan Fafaroma Francis da ya jagoranci addu'oin bikin Easter a Vatican
Masu mabiya darikar Katolika na daukan hotunan Fafaroma Francis da ya jagoranci addu'oin bikin Easter a Vatican REUTERS/Tony Gentile
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.