Isa ga babban shafi
Brazil

Lula Da Silva zai fuskanci daurin shekaru 12 a gidan yari

Wani Alkali a Brazil ya baiwa tsohon shugaban kasar Inacio Lula da Silva umurnin gabatar da kan sa ga Yan Sanda domin tasa keyar sa zuwa gidan yari dan fara cin sarkar shekaru 12 da rabi da aka yanke masa, saboda samun sa da laifin cin hanci da rashawa.

Lula Da Silva Tsohon Shugaban kasar Brazil
Lula Da Silva Tsohon Shugaban kasar Brazil Reuters
Talla

Alkalin Sergio Moro, ya baiwa Lula mai shekaru 72 zuwa karfe 5 na yamma yau juma’a agogon kasar da ya gabatar da kan sa a garin Curtiba.

Tsohon Shugaban kasar Lula ya taka rawa tareda daga darajar Brazil da gina tattalin arzikin ta,magoya bayan sa da dama ne suka nuna damuwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.