Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Sulaiman kan hukunta sojin Myanmar

Wallafawa ranar:

Hukumomin Kasar Myanmar sun sanar da daure 7 daga cikin jami’an sojin da aka samu da laifin kisan kare dangin da suka yi wa 'yan kabilar Rohingya Musulmi guda 10 a bara. Shugaban sojin kasar ya sanar da hukuncin wanda ya ce, ya kunshi ayyukan masu tsanani lokacin da za suyi zaman gidan yarin. Dangane da hukuncin Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hashim Muhammad Suleiman na Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria.

Ana zargin sojin Myanmar da cin zarafin al'ummar Musulmin Rohingya
Ana zargin sojin Myanmar da cin zarafin al'ummar Musulmin Rohingya Reuters/路透社
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.