Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Wasa tsakanin wasu kabilu a Duniyar Hausa

Wallafawa ranar:

A cikin shirin tambaya da amsa, da ke mai da hankali ga wasu daga cikin tambayoyin ku masu sauraren gidan rediyon Faransa Rfi, Faruk Yabo ya tabo wasu daga cikin tambayoyin ku musaman yadda wakilan gidajen rediyo ke harhadawa, tacewa kazalika da aike da rahotanni. shirin har ila yau, ya duba asalin wasa tsakanin Kanawa da zazzagawa.

Shuaibu Ado Dansudu daya daga cikin manyan masu sauraren RFI Hausa
Shuaibu Ado Dansudu daya daga cikin manyan masu sauraren RFI Hausa RFIHAUSA/Awwal
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.