rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Ecuador

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Za a gudanar da zaman makoki a Ecuador

media
LenĂ­n Moreno Shugaban kasar Ecuador REUTERS/Daniel Tapia

Hukumomin Ecuador sun sanar da mutuwar yan jaridu biyu da wasu mayakan kungiyar Farc suka sace a karshen watan Maris da ya gabata.


Shugaban kasar Lenin Moreno da kansa ne ya sanar da mutuwar yan jaridu bayan da gwamnati ta aike da dakaru zuwa kan iyaka da kasar Colombia da hurumin ceto su daga hannun masu garkuwa da su.

Shugaban kasar ya ayana zaman makoki na kwanuki hudu tareda yi kira zuwa rudunnar kasar na sun kasance cikin shirin ko ta kwana.