rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dr Tukur Abdulkadir kan dalilin kafa kasar Isra'ila

Daga Azima Bashir Aminu

A yau ne kasar Israela ke shagulgulan cika shekaru 70 da kafuwa, bayan mamaye kasar Falestinu da ta yi a gabas ta tsakiya, mamayen da ya haifar da tashe tashen hankulan da ke ci gaba da haifar da asarar rayukan falastinawan ta harsasan sojin mamayen yahudawa, sakamakon nuna tirjiya da Falestinawan ke ci gaba da yi.

To don jin dalilan da suka haifar da kafa kasar, da kuma abubuwan da suka biyo bayan mamayen, Mahaman Salisu Hamisu ya tattauana da Dr Tukur Abdulkadir na jamíar Kaduna a Najeriya ga kuma yadda tattaunawarsu ta kasance.

Dr Idi Mainasara kan taron ministocin lafiya na kasashe 200 a Geneva

Dr Dauda Muhammad kan sabon tsarin musayar kudi tsakanin Najeriya da China

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Alhaji Lawal Gayya kan dalilan da suka sanya hauhawar farashin gangar danyen man fetur

Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad kan rikicin da ke tattare da mayar da Qudus babban birnin Isra'ila

Dr Ayuba Dan'asabe Umar kan farmakin Isra'ila ga dakarun Iran a Syria

Malam Abubakar Saddiq kan matsalar tsaro da ta addabi yankin Birnin Gwari

Dr Musa Aliyu na Jamiā€™ar Coventry kan rikicin siyasar Kaduna

Mr Dennis Gauer jakadan Faransa a Najeriya kan makasudin ziyarar tawagar jami'an kasar a Najeriya