Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan yadda Amurka ta wargaza yarjejeniyar Nukiliyar Iran

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin masu saurare na yau tare da Ahmad Abba ya baku damar tofa albarkacin baki kan yadda Amurka bayan shiga tsakanin da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya yi, ta amince da wani salon sabunta yarjejeniyar Nukiliyar Iran.

Shirin na yau ya baku damar tofa albarkacin baki kan yadda Amurka da Faransa ke neman sabunta yarjejeniyar Nukiliyar ta Iran bayan da Amurka yi watsi da ta farko.
Shirin na yau ya baku damar tofa albarkacin baki kan yadda Amurka da Faransa ke neman sabunta yarjejeniyar Nukiliyar ta Iran bayan da Amurka yi watsi da ta farko. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.