rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Mu Zagaya Duniya
rss itunes

Korea ta Arewa da Korea ta Kudu sun maido da zumunci

Daga Nura Ado Suleiman

A cikin shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon, kamar yadda aka saba Garba Aliyu yayi bitar wasu daga cikin manyan labaran,da suka shafi siyasa,tattalin arziki,tsaro.

Daga cikinsu kuwa akwai ci gaba da aka samu a tsakanin kasashen Korea ta Arewa da kuma Korea ta Kudu na maido da kyakkyawar alaka a tsakaninsu.

 

Ambaliyar ruwa ta raba mutane sama da dubu 200 da muhallansu a India

Jam'iyyun siyasar Pakistan sun ki amincewa da sahihancin zaben kasar

A karon farko cikin shekaru 20 Faransa ta samu kai wa zagayen karshe na gasar cin kofin duniya

Halin da ake ciki kan tattaunawar Amurka da Korea ta Arewa bayan da Trump ya lashe amansa

Janyewar Shugaban Amurka daga tattaunwa da Shugaban Koriya ta Arewa a Singapore

Maida ofishin jakadancin Amurka a Isra'ila zuwa birnin Kudus ya bar baya da kura

Dangantaka ta kara yin tsami tsakani Rasha da sauran kasashen Turai

Cikakken rahoto kan sakin 'yan matan Dapchi da mayakan Boko Haram suka yi

Bikin ranar mata ta Duniya: Kalubalen da wasu mata a Najeriya da Nijar ke fuskanta