Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan abin da ke ci musu tuwo a kwarya

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare na yau Juma'a tare da Zainab Ibrahim ya baku damar yin tsokaci ko korafi kan duk wani abu da ke ci muku tuwo a kwarya yayinda a bangare guda kuma za ku iya yin jinjina kan wani hobbasa da hukumomi suka yi muku.

Shirin a yau ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan abin da ke ci muku tuwo a kwarya.
Shirin a yau ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan abin da ke ci muku tuwo a kwarya. Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.