rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Faransa Tarayyar Afrika

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Tsohon Firaministan Faransa ya samar da kungiyar da zata yi aki da tsofin Shugabani

media
Jean-Pierre Raffarin tsohon firaministan Faransa CHRISTOPHE ARCHAMBAULT / AFP

Tsohon Firaministan Faransa Jean Pierre Raffarin ya samar da kungiya mai zaman kan ta da za ta yi aiki da tsofin Shugabani da zimar tattance hanyoyin kawo karshen rigigimu da ake fuskanta a Duniya.


Daga cikin mutanen da ake sa ran za su yi aki da wannan kungiya za a iya zanna Enrico Letta tsohon Firaministan Italiya, dan kasar Hungary Peter Medgyessy, Tertus Zongo dan kasar Burkina Faso, Ban Ki Moon tsohon Sakatary MDD da tsohon magatakardar tsohon Shugaban Amurka Barrack Obama Antony Blinken.

Wasu daga cikin manyan ayuka da wannan kungiya mai zaman kanta za ta dukufa da farko sun hada da nazari dangane da rikicin dake wakana a kan iyakar kasashen Tunisia da Libya, batun dumamar yanayi, kadan daga cikin ayukan da kungiyar zata mayar da hankali a kai.