rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Lebanon

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Jam'iyyar Saad Hariri ta fadi a zaben Lebanon

media
Saad Hariri Firaministan Lebanon © Eric Feferberg/Pool via Reuters Download Picture Share via Ema

A Lebanon wasu mukaraban Firaministan kasar Saad Hariri sun yi murabis yan lokuta bayan fitar da sakamakon zaben yan Majalisun kasar wanda ga baki daya Firaministan ya kasa samun rijaye.


Daga cikin mutanen da suka ajiye aiki akwai wani makusancin Saad Hariri, Nader Hariri wanda hakan yake a matsayin babban kalubale ga shugaban gwamnatin Lebanon da ya fito daga bangaren yan sunni da kuma ake sa ran zai sake rike mukamin Shugaban Gwamnatin kasar ta Lebanon.