rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dr Khalid Aliyu kan gangamin da Turkawa suka yi yau game da kisan Falasdinawa

Daga Azima Bashir Aminu

Dubban jama’a yau Juma’a suka yi gangami a birnin Santanbul na Turkiya don nuna juyayin kisan da sojan Israela ke yiwa Palestinawa dake zanga-zangan lunama a yankin su.

Gangamin na Santanbul na zuwa ne kafin fara wani taron gaggawa na shugabannin kasashen musulmi da Shugaba Turkiya Recep Tayip Erdogan ya kira a Santanbul don duba kisan da Sojan Israela ke yiwa Palestinawa na baya-bayan nan. Garba Aliyu Zaria ya nemi ji daga bakin Dr Khalid Aliyu sakatare-Janar na Jamaatul Nasril Islam a Nigeria yadda yake kallon gangamin nay au.

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Kara Zarcewa Da Hutu Bayan Kwashe Watanni Biyu Suna Hutawa

Annobar amai da gudawa ta yi mummunan ta'adi a yankin Tafkin Chadi

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan matsalar yawaitar yin garkuwa da mutane a Najeriya da wasu kasashen yammacin Afrika

Mista Timothy Melaye babban jami’in sadarwar hukumar GIABA kan yaki da laifukan halarta kudaden haramun

Ahmed Tijjani Lawal kan harin Amurka na ranar 11 ga watan Satumban 2001

Dr Aminu Umar kan barazanar Amurka ta kulle Ofishin jakadancin Falasdinu

Farfesa Abba Abubakar Haladu kan ranar yaki da Jahilci a duniya da hukumar UNESCO ta ware

Nijar: Mutane 40 sun mutu wasu dubu 140 sun rasa mahallansu a ambaliyar ruwan sama

Kabir Muhammad Baba kan sanya kudi mai yawa ga masu sha’awar takarar zaben shekara mai zuwa a Najeriya

Dr Balarabe Shehu Illela kan taron bunkasa kasuwanci tsakanin kasashen Afrika da China

Naja'atu Muhammad kan makaman da Africa ta kudu ta kama da ke shirin shigowa Najeriya

Ali Bouzou mai rajin yaki da bautar da dan adam kan ranar kawo karshen bauta a duniya

Alhaji Dr Aminu Dogara yaro kan yadda za a yaki labaran karya a Najeriya