Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Halin da ake ciki kan tattaunawar Amurka da Korea ta Arewa bayan da Trump ya lashe amansa

Wallafawa ranar:

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon kamar yadda aka saba, manyan labarun duniya da suka fi daukar hankula ya yi waiwaye akai, sai dai babban labarin da ya fara maida hankali, tare da bita akansa, shi ne halin da ake ciki kan tattaunawar Amurka da Korea ta Arewa bayan da Trump ya lashe amansa na soke gudanar da tattaunawar, da aka shirya zata gudana ranar 12 ga watan Yuni da muke ciki.

Shugaban Amurka Donald Trump tare da Jakadan Korea ta Arewa Kim Yong-chol bayan kammala ganawa a fadar White House.
Shugaban Amurka Donald Trump tare da Jakadan Korea ta Arewa Kim Yong-chol bayan kammala ganawa a fadar White House. REUTERS/Leah Millis
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.