Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan ranar muhalli ta duniya

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu saurare a yau Talata daga nan sasen hausa na rediyo France international rfi, ya baku damar tofa albarkacin bakinku kan ranar muhalli ta duniya wadda bisa al'ada aka saba gudanarwa kowacce ranar 5 ga watan Yuni. A yi saurare lafiya.

Shirin a yau ya nemi jin ta bakinku ne kan ranar muhalli ta duniya.
Shirin a yau ya nemi jin ta bakinku ne kan ranar muhalli ta duniya. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.