rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Guatemala

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Ana ci gaba da neman mutane a Guatemala

media
Aman wutan dutsen Fuego a kasar Guatemala REUTERS/Luis Echeverria

Masu ayyukan ceto a kasar Guatemala na ci gaba da aikin nasu bayan aukuwar aman wuta daga dutse inda alkaluma na baya-bayan nan ke nuna mutane 75 aka karas da mutuwarsu


A kasar ta Guatemala,hukumar ayyukan ceto ta bayyana cewa mutane 200 ne yanzu haka an gaza sanin inda suka makale.

Aman wutan dutsen Fuego ya fara ne tun karshen makon daya gabata.

Gwamnatin kasar na ci gaba da aikewa da karin jamiā€™an ta zuwa yankin domin kai dauki na musaman.