rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Amurka

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Jami'an Tsaron Amurka sun kame maharin da ya bude wuta a gidan Jarida

media
Harin Anapolis na kasar Amurka REUTERS/Greg Savoy

A kasar Amruka mutane biyar ne suka rasa rayukansu bayan wasu harbe harbe sun kaure a ofishin wata jarida La Gazette a Annapolis dake cikin jihar Maryland, kusa da washington a kasar .


Yanzu haka dai mahukumta sun bayyana shawo kan lamarin.

Harbe harben da suka kaure a dakin yan jaridun ya haifar da rudani,yayinda yan sanda suka sanar da kama maharin tareda daukar matakan tsaro da suka dace na zurfafa bincike dangane da wannan hari.

Hukumar yan Sanda ta bayyana cewa maharin ya kai harin ne ba tareda ya sanar da manufofin sa.