rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Lafiya HIV UNICEF

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Yawan kananan yara da ke kamuwa da cutar HIV na karuwa - UNICEF

media
Daya daga cikin kananan yara da suka kamu da kwayar cuta mai karya garkuwar jiki ta HIV. REUTERS

Hukumar kula da yara ta Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF, ta nuna damuwarta dangane da yadda ake samun karuwar yawan yaran da ke kamuwa da cuta mai karya garkuwar Jiki wato AIDS ko kuma CIDA a Najeriya.

Inda ta ce a halin da ake ciki a yanzu akwai yara dubu 240,000 da ke dauke da wannan cuta a kasar.

Wakilinmu a garin Abuja Kabir Yusuf ya hada mana rahoto a kai.


Yawan kananan yara da ke kamuwa da cutar HIV na karuwa - UNICEF 13/07/2018 - Daga Kabir Yusuf Saurare