Kawo karshen yaduwar makamai masu guba a Duniya
Shugaban hukumar dake yaki da yaduwar makamai masu guba ta duniya, Ahmet Uzumcu ya bukaci kasashen Duniya da su tashi tsaye wajen tabbatar da haramcin amfani da su a Duniya baki daya.
Wallafawa ranar:
Shugaban hukumar dake yaki da yaduwar makamai masu guba ta duniya, Ahmet Uzumcu a lokacin da wata hira da kamfanin dillancin labaran Faransa, kafin saukar sa daga mukamin cikin yan kwanaki masu zuwa, Uzumcu ya bukaci kasashen Duniya su rage tankiyar dake tsakanin su wajen ganin an hana kowacce kasa amfani da irin wannan makami.
Yarjejeniyar kafa hukumar ta haramta amfani da makamin ko sarrafa shi ko kuma ajiye shi baki daya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu