rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya
Bakonmu a Yau
rss itunes

Dr Abbati Bako kan matakin Iran na kin tattaunawa da Amurka

Daga Azima Bashir Aminu

Kasar Iran ta ce ba za ta shiga shirin tattaunawa da kasar Amurka ba har sai ta koma cikin yarjejeniyar nukiliyar da aka kulla da ita a shekarar 2015.

Mai bai wa shugaba Hassan Rouhani shawara, Hamid Aboutalebi ya ce mutunta kasar da rage tankiyar da ake samu tsakanin kasar da Amurka da komawa cikin yarjejeniyar nukiliyar da aka kulla ne kawai za su bude kofar tattaunawa a tsakanin su.

Jami’in ya ce babu yadda za su tattauna da wanda ke karan tsaye kan dokokin duniya da barazanar murkushe kasashe da kuma sauya matsayi a ko da yaushe.

Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dr Abbati Bako, masanin siyasar duniya kuam ga yadda zantawar su ta gudana.

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Kara Zarcewa Da Hutu Bayan Kwashe Watanni Biyu Suna Hutawa

Annobar amai da gudawa ta yi mummunan ta'adi a yankin Tafkin Chadi

Farfesa Muhammad Kabir Isa kan matsalar yawaitar yin garkuwa da mutane a Najeriya da wasu kasashen yammacin Afrika

Mista Timothy Melaye babban jami’in sadarwar hukumar GIABA kan yaki da laifukan halarta kudaden haramun

Ahmed Tijjani Lawal kan harin Amurka na ranar 11 ga watan Satumban 2001

Dr Aminu Umar kan barazanar Amurka ta kulle Ofishin jakadancin Falasdinu

Farfesa Abba Abubakar Haladu kan ranar yaki da Jahilci a duniya da hukumar UNESCO ta ware

Nijar: Mutane 40 sun mutu wasu dubu 140 sun rasa mahallansu a ambaliyar ruwan sama

Kabir Muhammad Baba kan sanya kudi mai yawa ga masu sha’awar takarar zaben shekara mai zuwa a Najeriya

Dr Balarabe Shehu Illela kan taron bunkasa kasuwanci tsakanin kasashen Afrika da China

Naja'atu Muhammad kan makaman da Africa ta kudu ta kama da ke shirin shigowa Najeriya

Ali Bouzou mai rajin yaki da bautar da dan adam kan ranar kawo karshen bauta a duniya

Alhaji Dr Aminu Dogara yaro kan yadda za a yaki labaran karya a Najeriya