Isa ga babban shafi
Syria

Mutum 39 sun mutu a wata fashewa da ta faru a Syria

Wata fashewa a dakin ajiyar makaman ‘yan tawaye na Syria yau Lahadi ta hallaka akalla mutane 39 ciki har da yara kankana.

Kawo yanzu dai ba a kai ga gano abin da ya sabbaba fashewarba.
Kawo yanzu dai ba a kai ga gano abin da ya sabbaba fashewarba. JALAA MAREY / AFP
Talla

Lamarin wanda ya faru a yankin arewa maso yammacin kasar a wani kauye da ke karkashin ikon ‘yan tawaye ya haddasa rugujewar akalla manyan gine-gine biyu.

Tuni dai jami’an agaji suka isa gurin don ceto mutanen da suka makale a baraguzan gine-gine sanadiyyar fashewar wadda kawo yanzu ba a gano abin da ya haddasa ta ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.