Isa ga babban shafi
Saudiya

Sama da Musulmi miliyan 2 sun gudanar da tsayuwar Arfa

Sama da Musulmi miliyan biyu ne a yau Litinin, suka gudanar da tsayuwar Arfa a birnin Makkah da ke kasar Saudiya, daya daga cikin manyan ginshikan ibadar aikin Hajji.A bana dai mahukunta a kasar Saudiyya, sun dauki tsauraran matakai musamman na tsaro domin tabbatar da cewa aikin ya gudana a cikin tsananki da kwanciyar hankali.

Al'ummar Musulmi, yayin gudanar da ibadar tsayuwar Arfa yayin aikin Hajjin bana a birnin Makkah na kasar Saudiya.
Al'ummar Musulmi, yayin gudanar da ibadar tsayuwar Arfa yayin aikin Hajjin bana a birnin Makkah na kasar Saudiya. AHMAD MASOOD/REUTERS
Talla
02:55

Sama da Musulmi miliyan 2 sun gudanar da tsayuwar Arfa

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.