Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdurrahman Dandi Abarshi mazaunin Amurka kan sakonnin abubuwa masu fashewa da aka kai wa manyan mutane

Wallafawa ranar:

Rahotanni daga kasar Amurka na nuna ya zuwa dazun nan kunshin wasu abubuwa masu fashewa akalla 9 aka kwance, da aka kai wa masu adawa da Gwamnatin shugaba Donald Trump.Na baya-bayan nan dazun na an gano ne a kusa da ofishin Robert De Niro dake New York sannan wasu guda biyu da aka rubuta wa tsohon Mataimakin shugaban kasar Joe Boden a Delaware.Cikin mutane na farko da aka aikewa kunshin sun hada da tsohon Shugaba Barack Obama, Tsohuwar Satariyar Gwamnati Hillary Clinton, har ma da ofishin CNN.Hakan ya sa muka tattauna da Abdurrahman Dandi Abarshi mazaunin Amurka wanda ya ce hakan ka iya zama kitsin ‘yan siyasa.

Cikin mutane na farko da aka aikewa kunshin sun hada da tsohon Shugaba Barack Obama, Tsohuwar Satariyar Gwamnati Hillary Clinton, har ma da ofishin CNN.
Cikin mutane na farko da aka aikewa kunshin sun hada da tsohon Shugaba Barack Obama, Tsohuwar Satariyar Gwamnati Hillary Clinton, har ma da ofishin CNN. 路透社
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.