Isa ga babban shafi
Tambaya da Amsa

Tarihin Jamal Kashoggi

Wallafawa ranar:

Shirin Tambaya da Amsa kamar yadda aka saba ya yi karin bayani kan wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko, ta hanyar tattaunawa da masana kan fannin da aka nemi sani a kansa. Daga cikin tambayoyin da aka amsa a wannan mako akwai Tarihin Jamal Kashoggi dan jaridar kuma dan asalin Saudiya da aka yiwa kisan gilla a ofishin jakadancin kasar ta Saudiya dake birnin Istanbul na Turkiya.

Jamal Khashoggi, dan Jaridar da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiya dake birnin Santambul na Turkiya.
Jamal Khashoggi, dan Jaridar da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiya dake birnin Santambul na Turkiya. AFP/Mohammed Al-Shaikh
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.