rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Argentina

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Gwamnatin Argentina ta ayyana zaman makoki

media
Jirgin ruwan sojin Argentina da yayi hatsari cikin teku Argentine Navy/Handout via REUTERS

Bayan share kusan shekara daya ana neman jirgin ruwan soji mai shiga karkashin teku na kasar Argentina, masu bicinke sun gano ida wannan jirgi dake dauke da sojoji kasar 44 yayi hatsari.,


Daya daga cikin manyan hafsan sojin ruwan kasar ta Argentinaya sanar da cewa jirgin ya bata tun ranar 15 ga watan Nowemba na shekara ta 2017, bayan gano inda tarkacen jirgi suke ,a cewar wannan jamiā€™in za a gudanar da bincike domin gano abinda ya faru a lokacin, da kuma ya haifar da mutuwar mutanen dake cikin jirgin.

Gwamnatin kasar ta ayyana zaman makoki na kwanaki uku a kasar ta Argentina.